Rahoton na GTI ya kuma yi bayani game da yadda rashin zaman lafiya a siyasance da ƙarancin kyakkyawan shugabanci ke ke haifar da yanayin da ke jawo ayyukan masu iƙirarin jihadi. Akan yi wa Sahel ...