Bournemouth ta ci gaba da sa ƙwazo a wasannin Premier League a bana, domin ganin ta je gasar zakarun Turai a kaka mai zuwa.
Wilfried Zaha ya koma buga wasannin aro a gasar tamaula ta Amurka a ƙungiyar Charlotte FC, kan yarjejeniyar zuwa Janairun ...